Homepage FVM Hausa

Featured Post

Mai Mala Buni, ya na shan Caccaka bayan ya yi alkawarin bayar da Naira miliyan 300 domin tallafa wa aikin jami’ar JIBWIS

Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya fuskanci suka kan alkawarin bayar da Naira miliyan 300 daga aljihunsa domin tallafa wa jami’ar da ƙung...

Mohammed Al-Amin 25 Aug, 2026

Latest Posts

Mai Mala Buni, ya na shan Caccaka bayan ya yi alkawarin bayar da Naira miliyan 300 domin tallafa wa aikin jami’ar JIBWIS

Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya fuskanci suka kan alkawarin bayar da Naira miliyan 300 daga aljihunsa domin tallafa wa jami’ar da ƙung...

Mohammed Al-Amin 25 Aug, 2026

INEC ta ayyana Adeleke a matsayin wanda ya lashe zaɓen Osun

Osogbo: Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa ( INEC ) ta ayyana Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke , a matsayin wanda ya lashe zaɓen gw...

Mohammed Al-Amin 16 Aug, 2026

Kano Ya Zama Birni Na Tara Mafi Yawan Jama’a a Duniya

Birnin Kano ya shiga sahun manyan biranen duniya masu yawan jama’a, bayan wani sabon rahoto ya nuna cewa adadin mutanen da ke zaune a birni...

Mohammed Al-Amin 9 Aug, 2026

Alhaji (Dr.) Salihu Abdullahi Muhammad Ya Zama Sakataren Ƙasa na Ƙasa na Haɗa Ilimin Tsangaya da Tsarin Ilimi na Zamani

An naɗa Alhaji (Dr.) Salihu Abdullahi Muhammad (Jarman Kumo) a matsayin Sakataren Ƙasa na na Haɗa Ilimin Tsangaya da Tsarin Ilimi na Zamani ...

Mohammed Al-Amin 30 Jul, 2026

GWamnatin Tarayya Ta Ware Kusan N962.8bn Don Motocin SUV da Shirye-shiryen Tallafa wa Jama'a a Kasafin Kuɗin 2026

Bincike kan kasafin kuɗin Tarayyar Najeriya na shekarar 2026 ya nuna cewa an ware jimillar N962.83 biliyan domin sayen motocin Sport Util...

Mohammed Al-Amin 27 Jul, 2026

Jami'an Tsaro Sun Hallaka Sama da 'Yan Bindiga 40, Sun Daƙile Babban Hari a Katsina

Jami'an tsaro sun samu gagarumar nasara bayan sun daƙile wani babban hari da ɗaruruwan 'yan bindiga suka kai garin Guga da ke Ƙara...

Mohammed Al-Amin 27 Jul, 2026

Gwamna Inuwa Yahaya Ya Amince da Naɗin Dr. Abdulrahman Adamu a Matsayin Mukaddashin Provost na Kwalejin Ilimi ta Billiri

Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, CON, ya amince da naɗin Dr. Abdulrahman Mohammed Adamu a matsayin Mukaddashin Provost na Kwa...

Mohammed Al-Amin 26 Jul, 2026