July 2026

Alhaji (Dr.) Salihu Abdullahi Muhammad Ya Zama Sakataren Ƙasa na Ƙasa na Haɗa Ilimin Tsangaya da Tsarin Ilimi na Zamani

An naɗa Alhaji (Dr.) Salihu Abdullahi Muhammad (Jarman Kumo) a matsayin Sakataren Ƙasa na na Haɗa Ilimin Tsangaya da Tsarin Ilimi na Zamani ...

Mohammed Al-Amin 30 Jul, 2026

GWamnatin Tarayya Ta Ware Kusan N962.8bn Don Motocin SUV da Shirye-shiryen Tallafa wa Jama'a a Kasafin Kuɗin 2026

Bincike kan kasafin kuɗin Tarayyar Najeriya na shekarar 2026 ya nuna cewa an ware jimillar N962.83 biliyan domin sayen motocin Sport Util...

Mohammed Al-Amin 27 Jul, 2026

Jami'an Tsaro Sun Hallaka Sama da 'Yan Bindiga 40, Sun Daƙile Babban Hari a Katsina

Jami'an tsaro sun samu gagarumar nasara bayan sun daƙile wani babban hari da ɗaruruwan 'yan bindiga suka kai garin Guga da ke Ƙara...

Mohammed Al-Amin 27 Jul, 2026

Gwamna Inuwa Yahaya Ya Amince da Naɗin Dr. Abdulrahman Adamu a Matsayin Mukaddashin Provost na Kwalejin Ilimi ta Billiri

Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, CON, ya amince da naɗin Dr. Abdulrahman Mohammed Adamu a matsayin Mukaddashin Provost na Kwa...

Mohammed Al-Amin 26 Jul, 2026

Babban Jami'in Kudin ISWAP Ya Miƙa Wuya ga Dakarun Operation HADIN KAI a Borno

Wani babban jami'in ƙungiyar ISWAP mai kula da harkokin kuɗi ya miƙa wuya ga dakarun Operation HADIN KAI (OPHK) a Jihar Borno. A c...

Mohammed Al-Amin 26 Jul, 2026

Dakarun Operation FANSAN YAMMA Sun Ceto Mutane 48 Bayan Dakile Harin 'Yan Bindiga a Zamfara

Dakarun Rundunar Hadin Gwiwa ta Operation FANSAN YAMMA sun dakile wani hari da 'yan bindiga suka kai ƙauyen Magami da ke Ƙaramar Huku...

Mohammed Al-Amin 26 Jul, 2026

Gwamnatin Bauchi Ta Musanta Jita-jitar Kayyade Sadakin Naira 1,500 Ga Matan da Aka Saki

Gwamnatin Jihar Bauchi ta musanta wani bidiyo da ya bazu a kafafen sada zumunta wanda ke ikirarin cewa Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed ya ...

Mohammed Al-Amin 26 Jul, 2026

Shekaru Uku Bayan Juyin Mulki, Bazoum Har Yanzu na Tsare a Nijar

An cika shekaru uku da juyin mulkin da sojoji suka yi a Jamhuriyar Nijar, wanda ya hambarar da gwamnatin Shugaba Mohamed Bazoum a ranar 26 g...

Mohammed Al-Amin 26 Jul, 2026

Operation HADIN KAI Ta Kama Sojan da Ake Zargi da Kai Kayan Aikin Soja ga 'Yan Ta'adda

Dakarun Operation HADIN KAI sun samu wani gagarumin ci gaba a yaƙin da suke yi da ta'addanci bayan sun kama wani soja da rundunar soj...

Mohammed Al-Amin 26 Jul, 2026

'Yan CJTF Huɗu Sun Mutu Yayin da Suka Dakile Harin 'Yan Bindiga a Wata Al'umma ta Jihar Katsina

Aƙalla mambobi huɗu na ƙungiyar Civilian Joint Task Force (CJTF) da wani farar hula guda ɗaya sun rasa rayukansu yayin da suke ƙoƙarin da...

Mohammed Al-Amin 26 Jul, 2026

Al-Mustapha Ya Yi Martani Mai Zafi Kan Littafin Tsohon Daraktan DSS

Tsohon Babban Jami'in Tsaron Marigayi Shugaban Ƙasa Janar Sani Abacha, Manjo Hamza Al-Mustapha , ya yi watsi da wasu bayanai da ke cikin...

Mohammed Al-Amin 25 Jul, 2026

Arewa Ta Rasa Darajojinta da Alkiblarta....In Ji Farfesa Ango Abdullahi.

Fitaccen dattijon Arewa kuma jagoran kungiyar Northern Elders Forum (NEF) , Farfesa Ango Abdullahi, ya bayyana cewa Arewa ta rasa darajojin...

Mohammed Al-Amin 25 Jul, 2026

LABARI MAI DUMI: 'Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa da Shugaban Ƙaramar Hukumar Bungudu a Zamfara

Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun yi garkuwa da Shugaban Ƙaramar Hukumar Bungudu ta Jihar Zamfara, Hon. Nura Umar Bungudu . Rahot...

Mohammed Al-Amin 25 Jul, 2026

Jami'an Tsaro 15 Sun Mutu Bayan Harin Ɗan Kunar Bakin Wake a Pakistan

Akalla jami'an tsaro 15 ne suka rasa rayukansu bayan wani ɗan kunar bakin wake tare da rakiyar wasu 'yan bindiga suka kai hari kan w...

Mohammed Al-Amin 25 Jul, 2026

Shugaban Kasar Bangladesh Mohammed Shahabuddin Ya Yi Murabus Saboda Rashin Lafiya

Shugaban ƙasar Bangladesh, Mohammed Shahabuddin , ya yi murabus daga mukaminsa, inda ya bayyana cewa tabarbarewar lafiyarsa ce ta tilasta ...

Mohammed Al-Amin 25 Jul, 2026

Dakarun Soji Sun Lalata Maboyar ISWAP, Sun Kwato Makami a Wani Samame a Borno

Daga: Mohammed Al-Amin Dakarun Operation HADIN KAI sun lalata wata maboyar da ake zargin ta mayakan Boko Haram/ISWAP ce, tare da kwato ma...

Mohammed Al-Amin 19 Jul, 2026

Dakarun Soji Sun Dakile Yunkurin ISWAP na Sace Dalibai a Monguno, Sun Ceto Dalibai 46 yayin da 'Yan Ta'addan Suka Tsere

Daga: Mohammed Al-Amin Dakarun Operation HADIN KAI (OPHK) tare da haɗin gwiwar jami'an Rundunar 'Yan Sandan Najeriya ta MOPOL , su...

Mohammed Al-Amin 19 Jul, 2026

Kotun Tarayya Ta Ba da Umarnin Ƙwace Kadarori 57 da Ake Alaƙanta wa Tsohon AGF Abubakar Malami

Abuja – Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba da umarnin ƙwace har abada kadarori 57 da ake alaƙanta wa tsohon Antoni Janar na Tarayya k...

Mohammed Al-Amin 15 Jul, 2026

Kotu Ta Ba da Umarnin Kama Mutumin da Ya Yi Ikirarin Jagorantar Hukumar PFIPC Kan Zargin Damfara da Satar Takardu

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba da umarnin kamo Adeniyi Adeyemi, wanda ke ikirarin shi ne Darakta Janar na wata hukuma mai suna Pre...

Mohammed Al-Amin 14 Jul, 2026

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar da Shirin Ƙara Kuɗin Rajistar WAEC da NECO

Daga Muhammad Al-Amin Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin ƙara kuɗin rajistar jarabawar WAEC da NECO na shekarar 2027, tana mai cewa za...

Mohammed Al-Amin 13 Jul, 2026

Daliban Borno Sun Bayyana Goyon Bayansu ga Jami’an Tsaro, Sun Yi Watsi da Ta’addanci, Sun Yi Kira da Hadin Kan Kasa Domin Yakar Boko Haram, ISWAP da ’Yan Bindiga

Dalibai daga manyan makarantun gaba da sakandare na jihar Borno sun bayyana cikakken goyon bayansu ga jami’an tsaron Najeriya a yakin da ...

Mohammed Al-Amin 12 Jul, 2026

Dole Ne Afirka Ta Jagoranci Magance Barazanar Tsaro da Ke Ƙaruwa – Buratai

Tsohon Babban Hafsan Sojin Ƙasa na Najeriya, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai (mai ritaya), ya yi kira ga ƙasashen Afirka da su jagoran...

Mohammed Al-Amin 11 Jul, 2026

Dattawan Katsina Sun Bukaci A Saki Dr. Bashir Usman Kurfi Ba Tare da Sharadi Ba

Wasu dattawa a jihar Katsina sun yi kira ga hukumomin da abin ya shafa da su gaggauta sakin masanin harkokin tsaro kuma mai sharhi kan al...

Mohammed Al-Amin 9 Jul, 2026

Bama-Bamai Biyu Sun Tashi Kusa da Masauƙin Macron Yayin Ziyararsa a Syria

An ji ƙarar fashewar bama-bamai biyu da sanyin safiyar Talata a birnin Damascus, kusa da otal ɗin da shugaban Faransa, Emmanuel Macron, ya...

Mohammed Al-Amin 7 Jul, 2026

'Yar Najeriya Ta Rasu a Harin Sama na Rasha a Ukraine Kwanaki Kafin Yaye Ta

Wata 'yar Najeriya mai suna Nnani Adaobi Marian ta rasa ranta sakamakon wani harin sama da Rasha ta kai birnin Kharkiv, kwanaki kaɗan ka...

Mohammed Al-Amin 6 Jul, 2026

Jonathan Ya Musanta Zargin Tayin Naira Biliyan 500 Domin Kalubalantar Peter Obi

Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ya musanta rahotannin da ke cewa an yi masa tayin naira biliyan 500 domin ya shiga takarar si...

Mohammed Al-Amin 6 Jul, 2026

Sojojin Mali Sun Kashe Mahara Da Dama Bayan Hare-Hare a Sassan Ƙasar

Rundunar sojin ƙasar Mali ta bayyana cewa dakarunta sun samu nasarar kashe mahara da dama bayan wasu hare-hare da aka kai a sassa daban-da...

Mohammed Al-Amin 4 Jul, 2026

Aƙalla Mutane 18 Sun Mutu a Sabbin Hare-hare da Ramuwar Gayya a Jihar Neja

Aƙalla mutane 18 ne suka rasa rayukansu a jihar Neja da ke yankin Arewa ta Tsakiyar Najeriya sakamakon jerin hare-hare da ake dangantawa da ...

Mohammed Al-Amin 2 Jul, 2026

Kotun Tarayya Ta Tabbatar da Shugabancin ADC Karkashin David Mark

Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta tabbatar da sahalewar shugabancin jam’iyyar ADC karkashin David Mark, inda ta yi watsi da kara...

Mohammed Al-Amin 2 Jul, 2026

Kotun Najeriya Ta Yanke Wa Mutane 12 Hukuncin Kisa Kan Laifukan Ta’addanci

Wasu bayanan kotu a Najeriya sun nuna cewa an yanke wa mutane 12 hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan gurfanar da su a gaban kotu bisa lai...

Mohammed Al-Amin 1 Jul, 2026

‘Yan Sandan Yobe Sun Ceto ‘Yan Mata Hudu da Aka Yi Garkuwa da Su a Fika

Rundunar ‘yan sandan jihar Yobe ta tabbatar da ceto wasu ƙananan ‘yan mata guda huɗu da aka yi garkuwa da su a wani yunkurin satar mutane da...

Mohammed Al-Amin 1 Jul, 2026