Mai Mala Buni, ya na shan Caccaka bayan ya yi alkawarin bayar da Naira miliyan 300 domin tallafa wa aikin jami’ar JIBWIS
Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya fuskanci suka kan alkawarin bayar da Naira miliyan 300 daga aljihunsa domin tallafa wa jami’ar da ƙung...