August 2026

Mai Mala Buni, ya na shan Caccaka bayan ya yi alkawarin bayar da Naira miliyan 300 domin tallafa wa aikin jami’ar JIBWIS

Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya fuskanci suka kan alkawarin bayar da Naira miliyan 300 daga aljihunsa domin tallafa wa jami’ar da ƙung...

Mohammed Al-Amin 25 Aug, 2026

INEC ta ayyana Adeleke a matsayin wanda ya lashe zaɓen Osun

Osogbo: Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa ( INEC ) ta ayyana Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke , a matsayin wanda ya lashe zaɓen gw...

Mohammed Al-Amin 16 Aug, 2026

Kano Ya Zama Birni Na Tara Mafi Yawan Jama’a a Duniya

Birnin Kano ya shiga sahun manyan biranen duniya masu yawan jama’a, bayan wani sabon rahoto ya nuna cewa adadin mutanen da ke zaune a birni...

Mohammed Al-Amin 9 Aug, 2026