Latest Posts

Latest Posts

'Yar Najeriya Ta Rasu a Harin Sama na Rasha a Ukraine Kwanaki Kafin Yaye Ta

Wata 'yar Najeriya mai suna Nnani Adaobi Marian ta rasa ranta sakamakon wani harin sama da Rasha ta kai birnin Kharkiv, kwanaki kaɗan ka...

Mohammed Al-Amin 6 Jul, 2026

Jonathan Ya Musanta Zargin Tayin Naira Biliyan 500 Domin Kalubalantar Peter Obi

Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ya musanta rahotannin da ke cewa an yi masa tayin naira biliyan 500 domin ya shiga takarar si...

Mohammed Al-Amin 6 Jul, 2026

Sojojin Mali Sun Kashe Mahara Da Dama Bayan Hare-Hare a Sassan Ƙasar

Rundunar sojin ƙasar Mali ta bayyana cewa dakarunta sun samu nasarar kashe mahara da dama bayan wasu hare-hare da aka kai a sassa daban-da...

Mohammed Al-Amin 4 Jul, 2026

Aƙalla Mutane 18 Sun Mutu a Sabbin Hare-hare da Ramuwar Gayya a Jihar Neja

Aƙalla mutane 18 ne suka rasa rayukansu a jihar Neja da ke yankin Arewa ta Tsakiyar Najeriya sakamakon jerin hare-hare da ake dangantawa da ...

Mohammed Al-Amin 2 Jul, 2026

Kotun Tarayya Ta Tabbatar da Shugabancin ADC Karkashin David Mark

Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta tabbatar da sahalewar shugabancin jam’iyyar ADC karkashin David Mark, inda ta yi watsi da kara...

Mohammed Al-Amin 2 Jul, 2026

Kotun Najeriya Ta Yanke Wa Mutane 12 Hukuncin Kisa Kan Laifukan Ta’addanci

Wasu bayanan kotu a Najeriya sun nuna cewa an yanke wa mutane 12 hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan gurfanar da su a gaban kotu bisa lai...

Mohammed Al-Amin 1 Jul, 2026

‘Yan Sandan Yobe Sun Ceto ‘Yan Mata Hudu da Aka Yi Garkuwa da Su a Fika

Rundunar ‘yan sandan jihar Yobe ta tabbatar da ceto wasu ƙananan ‘yan mata guda huɗu da aka yi garkuwa da su a wani yunkurin satar mutane da...

Mohammed Al-Amin 1 Jul, 2026